<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>225</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu, kai ni wurinka, kar in ratse hanyarka.
 Wurinka sai lafiya, ina so in zauna can.

[V2]
 KORUS
 Yesu, Yesu, Yesu, kai ni wurinka,
 Ina so in zauna can wurinka, Mai Cetona.

[V3]
 2) Kai Makiyayinmu ne, babu tsoro wurinka,
 Jinƙanka ya rufe ni, wa zai iya zargina?
 Korus

[V4]
 3) Yesu, kai ni lafiya, har in isa wurinka.
 Za ka shafe hawaye, gunka shi ne kwanciyar rai.
 Korus</lyrics>
<title>Yesu, Kai Ni Wurinka, Kar In Ratse Hanyarka LW225</title>
</song>